iqna

IQNA

oic
Tehran (IQNA) Kungiyar kasashen musulmi OIC ta mayar da kakkausan martani dangane da kona kwafin kur’ani mai tsarki a kasar Sweden.
Lambar Labari: 3485137    Ranar Watsawa : 2020/08/31

Tehran (IQNA) Kungiyar kasashen musulmi ta OIC ta yi na’am da kudirin kwamitin kare hakkin bil adama na majalisar dinkin duniya da ke yin tir da take hakkokin musulmi a Myanmar.
Lambar Labari: 3484933    Ranar Watsawa : 2020/06/27

Tehran (IQNA) mambobin kungiyar kasashen musulmi za su gudanar da zama ta hanyar yanar gizo domin tattauna batun corona.
Lambar Labari: 3484680    Ranar Watsawa : 2020/04/05

Bangaren kasa da kasa, UAE za ta dauki nauyin taron ministocin kiwon lafiya na kasashen musulmi.
Lambar Labari: 3484316    Ranar Watsawa : 2019/12/13

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron cika shekaru hamsin da kafa kungiyar OIC.
Lambar Labari: 3484269    Ranar Watsawa : 2019/11/24

Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen musulmi tana shirin gudanar da zaman gaggawa kan batun yunkurin Isra’ila na hade yankunan gabar yamma da kogin Jordan.
Lambar Labari: 3484040    Ranar Watsawa : 2019/09/11

Kungiyar kasashen musulmi ta kirayi zaman taro na gaggawa dangane da irin sabbin matakan Isra’ila take dauka a cikin kwanakin nan.
Lambar Labari: 3483843    Ranar Watsawa : 2019/07/15

Bangaren kasa da kasa, taron kasashen musulmi ya mayar da hankali kan batun Palestine da kuma wajabcin taimaka ma Falastinawa domin kafa kasarsu mai gishin kanta.
Lambar Labari: 3483699    Ranar Watsawa : 2019/06/01

Bangaren kasa da kasa, Yusuf Usaimin babban sakataren OIC ya ce, Kasashen Musulmi sun bukaci kafa wata rundinar kasa da kasa don kare yankunan Palasdinawa, bayan zubar da jinin Palasdinawa a zirin Gaza.
Lambar Labari: 3482675    Ranar Watsawa : 2018/05/19

Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen musulmi ta yi kira da a kawo karshen kisan musulmi a kasar Sri Lanka ba tare da wani bata lokaci ba.
Lambar Labari: 3482463    Ranar Watsawa : 2018/03/08

Bangaren kasa da kasa, Kungiyar kasashen musulmi ta OIC za ta gudanar da wani zaman domin yin dubi a kan matsalar rashin ayyukan yi a kasashen musulmi, da kuma samo hanyoyin tunkarar matsalar.
Lambar Labari: 3482398    Ranar Watsawa : 2018/02/15

Shugaba Rohani A Wajen Taron OIC:
Bangaren kasa da kasa, Shugaban Jamhriyar musulinci ta Iran Dakta Hasan Rauhani ya gabatarwa duniyar musulmi shawarwari guda bakwai domin kalubalantar kudurin shugaba Trump na Amurka a game da birnin Qudus, inda ya ce Amurka tana kare manufofin sahayuna ne ba tare da yin la'akari da na al'ummar Palastinu ba.
Lambar Labari: 3482198    Ranar Watsawa : 2017/12/13

Bangaren kasa da kasa, a zaman da jami'an kasashen musulmi suka gudanar yau a Malaysia sun cimma matsaya kan matsa lamba akan Myanmar.
Lambar Labari: 3481148    Ranar Watsawa : 2017/01/19

Bangaren kasa da kasa, Ministocin harkkin waje na kungiyar kasashen musulmi ta OIC za ta gudanar da zaman gaggawa kan halin kunci da musulmin Rohingya suke ciki a kasar Myanmar.
Lambar Labari: 3481102    Ranar Watsawa : 2017/01/04

Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen musulmi ta yi kira ga majalisar dinkin duniya da ta kare mabiya addinin muslinci a kasar jamhuriyar Afirka ta tsakiya.
Lambar Labari: 3388696    Ranar Watsawa : 2015/10/18

Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen msuulmi ta ce babbar musifar da ake fama da ita ahalin yanzu ta samo asali ne daga rarrabar kawunan musulmi da ake fama da ita a halin yanzu.
Lambar Labari: 3366439    Ranar Watsawa : 2015/09/22

Bangare Kasa da kasa, kungiyar kasashen kasashen musulmi ta ce za ta gudanar da zaman gaggawa domin tattauna batun ayyukan ta’addancin Isra’ila kan masallacin Quds mai alfarma.
Lambar Labari: 3365562    Ranar Watsawa : 2015/09/20

Bangaren kasa da kasa, kungiyar hadin kan kasashen musulmi da kuma ISESCO sun na’am da matakin kafa tutar palastinu a majalisar dinkin duniya.
Lambar Labari: 3362170    Ranar Watsawa : 2015/09/13

Bangaren kasa da kasa, nuna hotunan yaron nan dan kasar Syria Ailan Kurdi da ya nutse a cikin ruwa ya tayar da hankulan bil a dama a duniya a baki daya.
Lambar Labari: 3358800    Ranar Watsawa : 2015/09/06

Bangaren kasa da akasa, babban sakataren kungiyar kasashen musulmi ya yi Allawadai da rusa wuraren tarihi na addinai da al’adu a cikin kasashen Syria da Iraki da yan ta’adan Daesh ke yi a wadannan kasashe.
Lambar Labari: 3353180    Ranar Watsawa : 2015/08/27