Tehran (IQNA) Dan wasan musulmi dan kasar Senegal, Sadio Mane, wanda ya bar Liverpool a kwanan baya ya koma Bayern Munich a Jamus, ya dauki nauyin ayyukan alheri da dama a kauyensa na haihuwa tare da canza wannan kauyen da ba a san shi ba kuma mai nisa.
14:46 , 2022 Jun 28