IQNA - Kungiyar kasashen musulmi ta duniya da babban sakataren majalisar dinkin duniya da kuma kasashen Saudiyya, Qatar, Amurka da Birtaniya sun yi Allah wadai da harin da jiragen yaki marasa matuka suka kai kan masallacin Al-Fasher, wanda aka bayyana a matsayin hari mafi muni tun farkon yakin kasar Sudan, wanda kuma ya kai ga shahadar mutane sama da 70.
17:36 , 2025 Sep 22