iqna

IQNA

abuja
Abuja (IQNA) A harin da 'yan sandan Najeriya suka kai kan mahalarta muzaharar Arbaeen a birnin Zariya, an jikkata da dama daga cikinsu.
Lambar Labari: 3489762    Ranar Watsawa : 2023/09/05

Tehran (IQNA) A yayin zagayowar zagayowar nasarar juyin juya halin Musulunci, gungun mabiya Shi'a a Najeriya sun yi maci a garuruwa daban-daban na kasar suna rera taken nuna goyon baya ga tsarin Musulunci.
Lambar Labari: 3488654    Ranar Watsawa : 2023/02/13

Bangaren kasa da kasa, an yaye daliban farko na cibiyar koyon kur’ani mai tsarki da ke Abuja Najeriya.
Lambar Labari: 3484306    Ranar Watsawa : 2019/12/09

Magoya bayan harkar muslunci a Najeriya sun yi tattakin arbaeen a birnin Abuja fadar mulkin kasar.
Lambar Labari: 3484170    Ranar Watsawa : 2019/10/19

Bangaren kasa da kasa, bayan dawowarsa daga kasar India jami’an tsaro sun wuce tare da sheikh Zakzaky daga filin jirgin Abuja.
Lambar Labari: 3483957    Ranar Watsawa : 2019/08/17

Bangaren kasa da kasa, jami'an tsaro sun yi amfani da harsasan bindiga akan masu gudanar da jerin gwano na kira da a sai Sheikh Zakzakya Abuja.
Lambar Labari: 3483868    Ranar Watsawa : 2019/07/22

An gudanar da jerin gwano a birnin Abuja fadar mulkin Najeriya domin yin kira ga gwamnatin kasar da ta saki sheikh Ibrahim Zakzaky da ake tsare da shi.
Lambar Labari: 3483801    Ranar Watsawa : 2019/07/02

Rahotanni daga birnin Abuja na cewa, a daren jiya magoya bayan harkar musulunci sun gudanar da jerin gwano domin yin kira da a saki sheikh Ibrahim Zakzaky da ake tsare da shi tsawon shekaru fiye da uku.
Lambar Labari: 3483652    Ranar Watsawa : 2019/05/18

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wata gasar kur'ani mai sarki a tarayyar Njeriya a birnin Abuja fadar mulkin kasar.
Lambar Labari: 3483628    Ranar Watsawa : 2019/05/11

Bangaren kasa da kasa, a wani sabon farkami da sojojin Najeriya suka kaiwa yan shia mabiya harkar musulunci mutane fiye da arba’in ne suka Kwanta Dama.
Lambar Labari: 3483087    Ranar Watsawa : 2018/10/31

Bangaren kasa da kasa, Sojojin gwamnatin Najeriya sun bude wuta akan mabiya mazhbar Shi'a da ke tattakin arba'in a kusa da birnin tarayya Abuja.
Lambar Labari: 3483083    Ranar Watsawa : 2018/10/30

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zaman taron karawa juna sani kan matsayin mace a addinin muskunci da kuma mahangar ma’aiki (SAW) a Najeriya.
Lambar Labari: 3482457    Ranar Watsawa : 2018/03/06

Bangaren kasa da kasa, bayan kwashe tsawon shekaru fiye da biyu yana tsare Sheikh Ibrahim Zakzaky Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya ya gana da wasu ‘yan jarida da jami'an tsaro suna gayyata.
Lambar Labari: 3482293    Ranar Watsawa : 2018/01/13

Bangaren kasa da kasa, mataimakin shugaban kungiyar masu fasaha ta kasa a Najeriya ya gana da shugaban ofishin yada al’adu na Iran a birnin Abuja.
Lambar Labari: 3481985    Ranar Watsawa : 2017/10/10

Bangaren kasa da kasa, bayanai daga Najeriya sun jami’an tsaron kasar sun canja wa sheikh Ibrahim Zakzaky wurin da ake tsare da su zuwa wani wuri na daban da ba a sani ba.
Lambar Labari: 3481025    Ranar Watsawa : 2016/12/11

Bangaren kasa da kasa, an kammala babban taro na kasa da kasa kan karfafa alaka tsakanin manyan addinai na duniya guda biyu musulunci da kiristanci.
Lambar Labari: 3480923    Ranar Watsawa : 2016/11/09