IQNA - Gasar kur'ani mai suna " Wa Rattil " da ake gudanarwa tun farkon watan Ramadan a dandalin Saqlain na duniya, na neman gano tsaftar muryoyi da hazaka da ba a san su ba a fagen karatun Tertil a kasashen musulmi.
Lambar Labari: 3490834 Ranar Watsawa : 2024/03/19
IQNA - An gudanar da matakin karshe na gasar kur'ani mai tsarki karo na 24 a birnin Dar es Salaam na kasar Tanzania.
Lambar Labari: 3490827 Ranar Watsawa : 2024/03/18
IQNA - Mahalarta gasar haddar kur'ani ta kasa da kasa karo na 7 da aka gudanar a birnin Port Said na kasar Masar sun gudanar da jerin gwano domin nuna goyon baya ga al'ummar Gaza da ake zalunta.
Lambar Labari: 3490582 Ranar Watsawa : 2024/02/03
Tehran (IQNA) Sayyid Ibrahim Ra’isi ya bayyana cewa gwamnatin kasar Iran za ta ci gaba da goyon bayan al-ummar Falasdinu
Lambar Labari: 3486106 Ranar Watsawa : 2021/07/14